Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
A makon nan ake sa ran kotun koli zata yanke hukunci kan nasarar wasu gwamnonin jam'iyyun APC, PDP da Labour Party daga yau Litinin zuwa ranar Jumu'a.
Kotun Koli da ke Abuja ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Delta da ke neman tsige Gwamna Sherrif Oborevwori na jam'iyyar PDP a jihar.
Tsohon gwamnan jihar Ribas kuma ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce dukkan ƴan ƙasa suna son ɗaukar hoto da shi idan suka gansa.
Kotun Koli a ranar Talata, 9 ga watan Janairu, ta tanadi hukunci kan karar da Gwamna Caleb NMutfwang na Filato ya daukaka inda yake neman a tabbatar da zabensa.
Sanata Ali Ndume wanda ya yaba ma shugaban kasa Bola Tinubu kan dakatar da Betta Edu, ya yi gagarumin gargadi a kan barayin yan siyasa masu tasowa.
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya amince da naɗin sabbin ciyamomin rikon kwarya a kananan hukumomin jihar yayin da wa'adin mulkinsa ke dab da ƙarewa.
Mun ji labari an shigar da kara a kan ‘yan kungiyar Omoluabi a Osun. APC ta zargi tsohon gwamna Rauf Aregbesola da zagon-kasa har an maka kungiyarsu a kotu.
Kotun kolin Najeriya ta shirya raba gardama kan zaben gwamnan jihar Kano, Legas da wasu jihohin ranar Jumu'a, za kuma ta zauna kan wasu kararraki a makon nan.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya dakatar da ministar harkokin jin ƙai da yaƙi da talauci, Dokta Betta Edu, daga matsayinta nan take.
Siyasa
Samu kari