A labarin nan, za a ji a yayin da ake ci gaba da fama da ƴan bindiga a jihohin Arewa, sojoji sun yi nasarar kama wasu miyagun makaman ta'addanci a motar Kaduna-Jos.
A labarin nan, za a ji a yayin da ake ci gaba da fama da ƴan bindiga a jihohin Arewa, sojoji sun yi nasarar kama wasu miyagun makaman ta'addanci a motar Kaduna-Jos.
A labarin nan, za a ji cewa Birtaniya ta bayyana dalilan da suka jawo aka ga jami'anta a babban taron ADC da aka gudanar s Abuja da cewa dama yana cikin aikinta.
Dauda Adamu Kahutu zai so Muhammadu Buhari ya yi ta mulki har 2027. Rarara ya rangadawa Shugaban Najeriya Buhari wakoki har 66 saboda kawai yana da gaskiya.
Prince Muhammad Kadade Suleiman zai nemi shugaban matasa na jam'iyyar PDP na kasa. Santurakin Nasarawan Doya matashin ‘dan siyasa ne mai shekara 25 a Duniya.
Magoya baya sun kara huro wuta a kan neman takarar Farfesa Yemi Osinbajo. Shugaban PCG yace Osinbajo bai tsaida magana game da shiga zabe a shekarar 2023 ba.
Wani jigo a yankin kudancin Najeriya ya bayyana yadda gwamnati za ta kasance a zabe mai zuwa na 2023. A cewarsa, dole ne mai son shugabancin Najeriya ya lallabi
Kungiyar MURIC tace babu wani Musulmin Bayarabe da ya taba zama Shugaban Najeriya, dn haka aka kawo Musulman kasar Yarbawa da suka cancanci rike kasar nan.
Yayin da ake jiran zaben gwamna a jihar Anambra, jam'iyyar SDP ta dakatar da wasu shugabanninta. An zarge su da cin dunduniyar jam'iyya gabanin zaben mai zuwa.
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Ghali Umar Na'Abba, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gaza neman shawara kuma hakan yasa ya kasa shawo kan matsaloli.
Shugaban jma'iyyar APC kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ziyarci jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu a gidansa. Ana sa ran sun tattaunawa batutuw
Akwai wasu Gwamnoni masu ci da a jami’ar suka yi karatunsu a ABU Zaria. Daga cikin Gwamnonin akwai Nasir El-Rufai da Abdullahi Ganduje. Mun kawo maku jerinsu.
Siyasa
Samu kari