Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya haska abubuwan da kasarsa ta cimma da Iran. Ya bayyana cewa Iran ta amince ba za ta samu makamin nukiliya ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya haska abubuwan da kasarsa ta cimma da Iran. Ya bayyana cewa Iran ta amince ba za ta samu makamin nukiliya ba.
A labarin nan, za a ji cewa Birtaniya ta bayyana dalilan da suka jawo aka ga jami'anta a babban taron ADC da aka gudanar s Abuja da cewa dama yana cikin aikinta.
Rikicin da ya barke a majalisar dokokin jihar Plateau ya dau sabon salo bayan an ayyana neman tsigaggen kakakin majalisar, Abok Ayuba, ruwa a jallo. An yi fito
Tun bayan kammala zaɓen kananan hukumomi a jihar Kaduna, Gwamna Malam Nasiru El-Rufa'i ya baiwa sabbin ciyamomi shahadar kama aiki ranar Litinin 1 ga Nuwamba
Za a ji yadda Gwamnonin PDP suka raba mukaman shugabannin Jam’iyya na NWC. Kawo yanzu babu labarin wata kujera da aka ba tsagin tsohon gwamna Rabiu Kwankwaso.
Alhaji Abdul’aziz Yari, tsohon gwamnan jihar Zamfara, a ranar Litinin ya ce ba ya da wata niyya ta canja sheka daga jam’iyyar APC zuwa wata jam’iyyar ta daban
Charles Soludo ya bayyana cewa Andy Uba dan boyi-boyi ne a fadar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo kuma mai goge wa tsohon shugaban kasan takalmi ne baya.
Kwanaki bayan zabansa a matsayin shugaban matasan PDP, Mohammed Kadede ya bayyana manufarsa ta lallasa jam'iyyar APC a zabe mai zuwa na shekarar 2023 a Najeriya
Bayan zaben Iyorchia Ayu a matsayin shugaban jam'iyyar PDP, ta yuwu jam'iyya mai mulki ta fara shan jini jikinta ganin wasu nagarta da sabon shugaban ya ke da.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya bayyana wasu maganganu kan rade-radin cewa tsohon sarki Sanusi ke da tasiri a harkokin gwamnatinsa da yake tafiya
Yan sanda a jihar Filato sun kame tsigaggen shugaban Majalisar Dokokin jihar, bayan da aka samu rikici tsakanin yan siyasa a kwanakin nan bayan tsige shi..
Siyasa
Samu kari