KNN ta bayyana yadda wata magana daga Aisha Kwankwaso ta zaburar da kokarin hada Rabiu Kwankwaso da Peter Obi domin tunkarar zaben shugaban kasa na 2027
KNN ta bayyana yadda wata magana daga Aisha Kwankwaso ta zaburar da kokarin hada Rabiu Kwankwaso da Peter Obi domin tunkarar zaben shugaban kasa na 2027
An yi mamaki bayan wata amarya ‘yar gona a Ingila ta isa bikin aurenta a kan saniyarta, White Chocolate Button, wadda ta bayyana a matsayin babbar kawarta.
Hausawa su kan ce hangen dala ba shiga birni ba, tabbas batun haka yake bayan bayyanar bidiyon tarin kayan alatun da wani mutum ya zuba wa gidansa na kasa a kaf
Fitaccen mawakin Najeriya, Davido, ya yi magana a kan mahaifinsa, Adedeji Adeleke da arzikin da suke da shi yayin wata hira da aka yi da shi a kwanan nan da ta
Majinyata sun kai karar wani Likita da Malamar jinya da suka saba yin lalata cikin asibiti, kuma hakan yayi sanadiyar dakatad da su, Mwananchi.co.t ta ruwaito.
Rabiu Rikadawa ya yi karin haske a kan hotunan da aka gani na wata ‘yar wasa tana taba jikinsa. Baba ‘Dan Audu ya fadi abin da ya kai shi taba jikin Sameera.
Wata kungiyar tallafawa marayu, SGNO, da ke jihar Taraba ta shawarci fitaccen mawaki Davido ya tuna da marayun arewa ke ciki yayin rabon N250m da ya bada kyauta
Wani malamin jami'a ya caza ka dalibansa yayin da ya basu tambayoyin jarrabawar da a cewarsa shi ma ba zai iya amsa su ba da kansa a matsayin Malamin jami'a.
Mawakin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido ya bayar da kyautar kudi naira miliyan 250 ga marayu a fadin kasar yan kwanaki bayan tara masa su.
Jama’a su na ta aikowa Davido kudi yayin da yake shirin bikin cika shekara 28. Davido yace yana neman kudin shigo da motar Rolls Royce da ya sayo daga waje.
'Yanzu muke samun rahotannin da ke cewa, wasu 'yan ta'addan ISWAP na can a jihar Borno suna musayar wuta da sojojin Najeriya. Lamarin ya faru ne da sanyin safiy
Nishadi
Samu kari