KNN ta bayyana yadda wata magana daga Aisha Kwankwaso ta zaburar da kokarin hada Rabiu Kwankwaso da Peter Obi domin tunkarar zaben shugaban kasa na 2027
KNN ta bayyana yadda wata magana daga Aisha Kwankwaso ta zaburar da kokarin hada Rabiu Kwankwaso da Peter Obi domin tunkarar zaben shugaban kasa na 2027
An yi mamaki bayan wata amarya ‘yar gona a Ingila ta isa bikin aurenta a kan saniyarta, White Chocolate Button, wadda ta bayyana a matsayin babbar kawarta.
Fitacciyar mai sayar da magungunan mata, Jaruma ta saki wani bidiyo wanda ta yi bayani dangane da rikicin da ya shiga tsakanin ta da dan kasuwa kuma dan siyasa,
Wata sananniya a kafafen sada zumunta, Toyini Lawani ta shawarci mata akan kada su yi kasa a gwiwa wurin gina kawunansu idan sun auri maza masu mukami ko arziki
Shahararriyar mawakiyar nan ta Najeriya, Tiwa Savage ta magantu kan wahalar da ke tattare da neman kudi da kuma fitowa daga tushen arziki irin gidan Dangote.
Shaharraen mawakin Najeriya da ya lashe kyaututuka da dama, Innocent Idibia da aka fi sani da 2Baba ya bayyana cewa ba zai sake yi wa wata mace ciki ba, The Nat
Wani dan Najeriya ya koka a kan yadda aka fatattake sa daga wurin wani biki a cikin coci saboda gemunsa, Legit.ng ta ruwaito. A cewar mutumin wanda bai bayyana
Mawaki, Daniel Anidugbe wanda aka fi sani da Kizz Daniel ya bayyana yadda ya fara kiran mahaifinsa a ranar da ya rasa budurcinsa lokacin yana da shekaru 21, The
Wani mawakin kasar, Charles Mensah wanda aka fi sani da Shatta Wale ya bayyana ra’ayinsa inda ya ce ya gwammaci ya watsa kudi a titi akan ya mika su sadaka a co
Shararren mawakin Najeriya Ayodeji Balogun, wanda aka fi sani da Wizkid ya bayyana cewa shi bai yi imani da addini ba. Balogon ya bayyana hakan ne cikin wata wa
A cikin wannan dan tsukukun wanda shagulgula su ka yawaita, mutane su na ta kokarin dinka sutturu masu burgewa. Sai dai teloli ba su daina yin dinkunan da su ka
Nishadi
Samu kari