Rundunar sojin Najeriya ta kama wasu mutane da suke kera bindigogi suna rabawa 'yan ta'adda a jihohin Arewa ta Yamma. An kama su da bindigogi biyar.
Rundunar sojin Najeriya ta kama wasu mutane da suke kera bindigogi suna rabawa 'yan ta'adda a jihohin Arewa ta Yamma. An kama su da bindigogi biyar.
Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Yan bindiga sun hallaka babban limamin cocin katolika bayan sun yi garkuwa da shi ranar Talata 4 ga watan Maris a yankin ƙaramar hukumar Kauru ta jihar Kaduna.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya yi bayani ta bangarensa kan zargin da ake masa na neman Sanata Natasha da lalata, ya ce karya ne.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara yakin da suke yi da 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sun hallaka manyan kwamandojin kungiyat a wani artabu.
Ana tsaka da dambarwar Natasha Akpoti-Uduaghan da Godswill Akpabio, Sanata daga jihar Ekiti ya bankado yadda ta taba zargin tsohon gwamna, Kayode Fayemi.
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya Abuja, sun samu nasarar cafke wami tsohon jami'in hukumar shige da ficen Najeriya (NIS) mai safarar makamai.
Babbar kotun tarayya mai zamanta a Kaduna ta sahale wa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kwato wasu kudi da ake zargin an boye a lokacin Nasir El-Rufa'i.
Bayan korafin Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wasu Sanatoci sun ki amincewa da kokenta, suna cewa ba a bi ka’idojin majalisa ba, yayin da wasu ke goyon bayanta.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ƴa gayawa duniya cewa a yanzu yana hutawa ne bayan ya samu nasarar kammala aikin matatar mai.
Jami'ar Maiduguri ta rage lokacin aiki ga dalibai da malamai saboda fara azumin watan Ramadan na 2025 domin samun damar yin ibada yadda ya kamata.
Labarai
Samu kari