Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu tsagerun yan bindiga sun shiga har fadar dakacin garin Banye, a jihar Katsina, sun yi awon gaba da shi da kuma wani mutum ɗaya.
Kishi ya jajibi wani matashi ɗan shekara 25, inda yasa wuka ya hallaka abokin takararsa ɗan shekara 50, bayan ya kama su a ɗakinta tare da daddare a jihar Ogun.
Rundunar sojin saman Najeriya ta karyata jita-jitan da wasu rahotanni ke yadawa na cewa, gwamnati ta biya kudi saboda kada 'yan bindiga su harbo jirgin Buhari.
Labarin da muke samu yanzun daga jihar Nasarawa ya nuna cewa wasu yan bindiga sun kai hari ƙaramar hukumar Lafiya, sun sace ɗaliban jami'ar tarayya ta Lafia.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar fatattakar wasu 'yan Boko Haram a jihar Borno, inda aka hallaka da yawansu yayin da suke kokarin shiga birnin Maiduguri.
Rahoton da aka tattara kan hare-haren yan bindiga musamman a yankin arewa maso yamma, ya nuna cewa maharan sun hallaka sojoji 10 da kuma wasu mutum 21 a mako.
Gwamnatin Najeriya na daukar ma'aikata, ciki har da aikin soji da kuma wasu manyan ayyuka a jihar Kaduna. Mun tattaro muku dukkan ma'aikatun da ke daukar aiki.
Wani magidanci ya nemi kotu ta raba aurensa da matarsa bayan shekaru 10 suna tare busa zarginta da shiga harkar tsubbace-tsubbace, a cewarsa dole tasa ya gudu.
Duk da yadda ta'addanci ke kamari a kasar Najeriya, wasu daga cikin manyan cigaban da aka samu a shekarar nan su ne sheke shugabannin 'yan ta'adda a Najeriya.
Labarai
Samu kari