Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa bam ya tashi a wani masallaci da ke babbar Kasuwar Gamboru a Maiduguri a lokacin da mutane ke sallah.
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa bam ya tashi a wani masallaci da ke babbar Kasuwar Gamboru a Maiduguri a lokacin da mutane ke sallah.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Mai garkuwa da mutane daya ya sheka lahira kuma an ceto mutum daya da aka sace a wani samamen da 'yan sanda suka kai sansanin masu garkuwa da mutane dajin Imo.
'Yan bindiga, sun dira wani sansanin masu fasa duwatsu, sun sace wani mutum tare da hallaka wani. Tuni an binne wanda aka kashe yayin da ake jiran kiransu.
Matsalar garkuwa da mutane na ƙara yawaitar a Najeriya, yayin da masu aikata wannan aikin suka fara maida hankali kan manyan mutane masu faɗa a ji a jihohi.
'Yan daba wadanda aka fi sani da Area Boys a jihar Legas suna musayar wuta da jami'an tsaron hadin guiwa a Apapa dake jihar Legas a halin yanzu, Daily Trust.
Gwamna Darius Ishaku na Taraba a yau Talata, 6 ga watan Yuli, zai karbi bakuncin takwarorinsa na shiyyar arewa maso gabashin kasar domin ganawa a garin Jalingo.
Bayan dogon lokaci ana tattaunawa tsakanin ɓangaren gwamnati da na ƙwadugo a jihar Nasarawa, an cimma yarjejeniya, hakan ya sanya NLC ta dakatar da yajin aiki.
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya sha alwashin cewa gwamnatinsa ba za ta bari miyagun masu aikata laifuka su mamaye jihar tare da hana mutanen jihar damar
Wadansu Mambobin Majalisar Wakilai guda hudu da aka zaba karkashin inuwar Jam’iyyar PDP daga Jihar Zamfara a ranar Talata sun sauya sheka zuwa Jam’iyyar APC.
Timi Frank, tsohon mai magana da yawun jam'iyyar APC na kasa kuma dan gwagwarmaya haifaffen jihar Bayelsa, ya ce Yarabawa sun nuna cewa za a iya amince musu, Va
Labarai
Samu kari