Rundunar yan sandan jihr Legas ta ce bam din da aka dasa a wata mota ya tarwatse ne lokacin da aka yi yunkurin tayar da motar, mutum daya ya samu runi.
Rundunar yan sandan jihr Legas ta ce bam din da aka dasa a wata mota ya tarwatse ne lokacin da aka yi yunkurin tayar da motar, mutum daya ya samu runi.
Dan ta'adda, Bello Turji ya bayyana cewa a shirye yake a yi zaman lafiya da shi ko kuma yaki idan aka zabi hakan. Bello Turji ya ce bai ajiye makami ba.
Wani jami'in dan sanda da ba a bayyana sunansa ba ya riga mu gidan gaskiya a ranar Talata bayan motar yan sanda ta buge shi yayin da ya ke kan babur a jihar Eki
Allah Allah ya yiwa tsohon Shugaban Majalisar koli ta Shari'a a Najeriya (SSN), Dr Datti Ahmad, rasuwa ranar Alhamis a jihar Kano. Legit ta tattaro cewa Dr Datt
A kokarinta na tabbatar da tsaro a jihar, gwamnatin Kaduna ta bayyana hana amfani da babura a wasu yankunan jihar. Ana jiran a dage dokar bayan watanni uku.
Mai martaba sarkin Bauchi ya rera wakar yabo na dawowar Annabi Isah yayin da ya karbi bakuncin wasu mabiya addinin Kiristanci a fadarsa a yayin bikin kirsimeti.
Jami’an ‘yan sandan Najeriya na reshen Zamfara sun tabbatar da harin da aka kai. Kwamishinan ‘yan sandan Zamfara, yace an kashe Hakimin Gada, Umaru Bawan-Allah.
Jihar Zamfara - Jami'an hukumar yan sanda a jihar Zamfara sun samu nasarar damke kasurgumin dan bindiga wanda ya addabi kananan hukumomi uku a Arewacin jihar.
Labarin da muke samu a yanzu ya bayyana cewa, wata mummunar gobara ta tashi tun jiya Laraba a jihar Sokoto, inda tayi kaca-kaca da kasuwanni har guda biyu a jih
TRCN ta yi magana kan lokacin da jama'a za su fara shaida batun fara biyan dalibai a jami'a masu karanta harkokin ilimi a Najeriya. Wannan na zuwa ne bayan alka
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince a dauki sabbin jami'an yan sanda 10,000 daga jihohi 36 da babban birnin tarayya, Abuja. Buhari Sallau, hadimin shugaban kasar
Labarai
Samu kari