Macizai masu dafi ciki har da Cobra sun fara ciwon mutane bayan ambaliyar ruwa ta koro su daga gonakin da ake kiwonsu a kasar China, an fara aikin ceto.
Macizai masu dafi ciki har da Cobra sun fara ciwon mutane bayan ambaliyar ruwa ta koro su daga gonakin da ake kiwonsu a kasar China, an fara aikin ceto.
Hukumar filin jirgin jihar Gombe ta sanar da cewa za ta yi bincike bayan zargin gudanar da lamuran siaysa a filin saukar jiragen sama bayan saukar ISa Ali Pantami.
Wadanda suka sace shugaban kungiyar kirista ta Najeriya, CAN, a karamar hukumar Jos ta Gabas a Jihar Plateau, Rabaran James Angware, sun nemi a biya N50m kafin
Bayan sauraron kowane ɓangare na tsawon watanni, babbar Kotun jihar Kano ta zabi ranar 28 ga Yuni don yanke wa makasan Hanifa Abubakar hukunci kan laifin su.
A ranar Litinin, Bangaren tsarin samar da wutar lantarki ta Najeriya, wani sashi na kamfanin rarrabe wutar lantarki na FG,ya nuna cewa wutar lantarki ta lalace.
Wata matashiya yar Najeriya ta haddasa cecekuce a soshiyal midiya bayan ta wallafa cewa ta samu karin matsayi inda ta tashi daga mai aikin gida zuwa matar gida.
Wani gwarzon direba ya nuna kwarewarsa ta tuƙi yayin da wata Tankar Man Fetur ta kama da wuta a cikin mutane, ya tuƙa ta zuwa wajen gari don ceton mazauna yanki
Bayan saukar damuna, yan gudun hijira musamman manoma daga kananan hukumomin Munya da Shiroro a jihar Neja sun fara komawa gidajensu domin komawa ga gonakinsu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai jagoranci tawagar Najeriya zuwa taron Commonwealth na 2022 wanda za a gudanar a Kigali, kasar Rwanda, a cikin mako mai zuwa.
Maiyaki (Estu) na Kupa, Alhaji Mohammadu Kabir Isah (11), mai kula da garin Kupa ya rasu bayan ya kwashe sama da shekaru 42 akan karagar mulki a shekarun baya.
Wani limamin coci sananne ya bayyana yadda mulkin Buhari ya rikide zuwa na rashawa da ba taba gani ba a tarihin Najeriya, ya fadi haka ne a cocinsa a makon nan.
Labarai
Samu kari