Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
'Yan bindiga sun kashe mai garin Kulodo, babban ɗansa da mutum biyar a Bodinga ta jihar Sakkwato, yayin da matasa suka tare hanyar Sakkwato-Jega.
Ahmed Audi, shugaban hukumar tsaro na farar kaya, NSCDC, ya ankarar da yan Najeriya game da bullar wata kungiyar miyagu masu kai wa al'umma hari a Najeriya.
A wata wasika da babban bankin Najeriya ya sake aika wa majalisar wakilan tarayya, an ce Godwin Emefiele ya kamu da rashin lafiya ba zai samu amsa kira ba.
Shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa da tallafi na jihar ne ya bayyana yawan jariran da aka haifa a sansanin yan gudun hijira da ke babban birnin jihar
Tsohuwar ministan Buhari, kemi Adeson tace peter obi ya saba saba lamaba a yawancin kiddiga ko lissafin da yake yawan yi, musamman wanda ya shafi alkaluma.
Hukumar 'yan sandan ƙasar nan reshen jihar Kogi ta yi rashin dakarunta biyu yayin da wasu tsageru suka yi kwantan bauna, suka farmaki tawagar yan sanda a Kogi.
matar wani dan majalissar zata shafe wasu lokuta a gidan kaso sabida wani laifi da ta aikata wanda kotun ta tabattar da kamata da shi kuma ta umarci a kaita can
Rashin zuwa shaida ta karshe da ɓangaren masu shigar da kara suka alkawarta gabatarwa ya kawo tsaiko a shari'ar Geng Quanrong, Ɗan China da ya kashe Ummita.
Fitaccen ‘Dan bindiga Dogo Gide, ya bayyana cewa ya rike tare da aurar da wasu ‘yan matan FGC Yauri ne saboda gwamnati ta ci amanarsa bayan sun yi yarjejeniya.
An dawowa da Nigeria kudin ciyar da alhazai da aka gazar da ciyar dasu a kakar aikin hajin bana a nigeria, kamar yadda shugaban hukumar aikin hajjin ya sanar
Labarai
Samu kari