Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Tsohon gwamnan rikon kwarya a jihar Bayelsa, Honorabul Nestor Binabo ya rigamu gidan gaskiya bayan fama da lalura a asibitin birnin tarayya Abuja ranar Alhamis.
Fitaccen Likitan nan dan asalin jihar Bauchi, Farfesa Abdu Ibrahim, ya rasu a ranar Alhamis bayan ya yi fama da jinya a asibitin koyarwa na Jami’ar ATBUTH.
Jita-jita sun fara yawo a gari Gwamnan jihar Ondo ya mutu wajen neman magani. Gwamnan rikon kwarya na jihar ya yi magana kan rade-radin mutuwar Rotimi Akeredolu
Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC), ta ce an gama bincike kan dakataccen kwamishinan zaben jihar Adamawa, Hudu Ari, kuma zata ɗauki mataki nan gaba kaɗan.
Alhaji Aliko Dangote, shugaban rukunin kamfanoni na Dangote, shine ke rike da kambun wanda ya fi kowa kudi a nahiyar Afrika. An kiyasta cewa yana da tarin.
Kungiyar kiristocin Najeriya (CAN) ta nuna rashin jin daɗinta bisa ɗaukar doka da hannu da sunan Addini, wanda ya faru da Usman Buba, mahauci a jihar Sakkwato.
Hedikwatar tsaro ta umarci duk sojan da yake gaban sababbin Hafoshi ya ajiye aikinsa. Nadin sababbin Hafsu ya jawo Janarori za su bar aiki cikin kwanaki kadan.
Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bar Daura. Malam Garba Shehu ya nuna cewa a yanzu dai Muhammadu Buhari bai cika alkwarinsa na zama a garin Daura ba.
Wata matashiyar yar Najeriya da ke zaune a Lagas ta nuna katafaren gidanta da darajarsa ya kai naira miliyan 250 sannan ta ce tana son komai game da ginin.
Labarai
Samu kari