Sojojin Amurka sun ce sun karkatar da jiragen ruwa 55 tare da hana wasu aiki yayin da suke aiwatar da takunkumin da Washington ta kakaba wa Iran.
Sojojin Amurka sun ce sun karkatar da jiragen ruwa 55 tare da hana wasu aiki yayin da suke aiwatar da takunkumin da Washington ta kakaba wa Iran.
An ce Ibn Mohammed bin Shakau, ɗan marigayi shugaban Boko Haram Abubakar Shekau, ya shiga sahun ƙungiyar, lamarin da ya haifar da fargabar ci gaba da akidarsa.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta janye ƙarar da ta ɗaukaka kan hukuncin da kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Kano ta yanke.
Wata matashiyar budurwa ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta saki hoton sakon da ta samu daga wani mutum da ya ce zai bata miliyan 1 a dare daya.
A Kano, wasu masu neman auren da Hisbah za ta yi su na da ciki, wasu sun kamu da HIV. HISBAH ta ce za a iya la’akari da su idan sun jurewa shan magunguna.
Ministan ayyuka David Nweze Umahi da ministan harkokin ƴan sanda, Ibrahim Geidam na cigaba da karɓar albashi a matsayin sanatoci bayan sun ƙi yin murabus.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bayyana adadin rayukan mutanen da suka salwanta a dalilin gobara daban-daban da ta auku s jihar a watan Satumba.
Kamfanin man fetur na ƙasa (NNPC) ya sanar da waɗanda suka yi nasarar samun kwangilar bututun mai. Attajirai huɗu na Najeriya za su ƙara samun kuɗaɗe.
Rahoton da Bankin Duniya ya fitar ya yi bayani mai tsoratarwa a kan tattalin arzikin Najeriya. Darajar Naira da Kwanza sun fi kowane sukurkucewa a Afrika.
Dakarun 'yan sanda sun fatattaki 'yan fashi da makami yayin da suka kai samame wani Otal a Sagamu, ƙaramar hukumar Sagamu da ke jihar Ogun ranar Jumu'a.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yankewa wasu mutum biyu da suka yi garkuwa da babban lauyan Najeriya, Mike Ozekhome, hukuncin daurin shekaru 20 a gidan yari.
Labarai
Samu kari