Tsohon mataimakin gwamnan Kebbi, Ibrahim Aliyu, ya rasu bayan rashin lafiya. Gwamna Nasir Idris ya yi jimamin rasuwarsa tare da yabawa gudummawar da ya bayar.
Tsohon mataimakin gwamnan Kebbi, Ibrahim Aliyu, ya rasu bayan rashin lafiya. Gwamna Nasir Idris ya yi jimamin rasuwarsa tare da yabawa gudummawar da ya bayar.
Majalisar zartarwan Najeriya FEC ta cimma matsayar zare manyan makarantun gaba da sakandire daga tsarin biyan ma'aikatan tarayya albashi watau IPPIS.
Hukumar jami'an kwana-kwana ta jihar Kano ta tabbatar da tashin gobara a sakateriyar ƙaramar hukumar Gwale da safiyar ranar Laraba, ta laƙume ofisoshi 17.
An samu tashin gobara har sau biyu a jihar Kwara. Gobarar wacce ta tashi daban-daban a rukunin shagunan ta kona shaguna guda 17 da lalata dukiyoyi.
Rundunar sojin kasan Najeriya ta ce ta samu nasarar fatattakar wasu 'yan bindiga daga dajin karamar hukumar Igabi, jihar Kaduna, ta kwato makamai da babura.
Bola Ahmed Tinubu ya bau wa sabbin shugabannin ICPC da FCSC rantsuwar kama aiki tare da mambobin majalisar gudanarwa na FCSC a fadar shugaban ƙasa.
Masanan bankin Duniya su na da ta cewa a game da kudin da 'Yan Najeriya ke sayen fetur. Har yau ana biyan tallafi, sun ce ya kamata litar man fetur ta zama N750.
Yan bindiga sun shiga garin Zurmi, hedkwatar ƙaramar hukumar Zurmi a jihar Zamfara, ana fargabar sun sace mutane 10 ciki har da mai jego da jaririnta.
Wata yar bautar kasa mai suna Rahila Garba ta sanya murna a fuskar dalibai da alaman makarantar Gudum Hausawa, bayan ta gina musu karin ajujuwa biyu.
An samu hatsaniya a sansanin horaswa na NYSC da ke Abuja bayan wani soja ya lakadawa dan NYSC duka tare da fasa masa wayar salula da kuma agogon hannu.
Labarai
Samu kari