Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Rahotanni sun nuna cewa wasu matasa sun yi ajalin wani matashi mai suna Yunusa Usman wanda ake zargin ya na tallata sabon addini a wani kauyen jihar Bauchi.
Bayan umarnin tuge Aminu Ado daga fadar Nassarawa, Kwamishinan ƴan sanda a jihar Kano, Hussaini Gumel ya yi martani kan umarnin inda ya ce ba za su bi umarnin ba.
An gwabza kazamin fada tsakanin kungiyoyin ‘yan bindiga guda biyu da ke gaba da juna a wani jejin jihar Zamfara. Akalla 'yan bindiga 16 suka mutu tare da jagorori 2.
Fitaccen lauyan nan mai rajin kare hakkin dan adam, Femi Falana (SAN) ya ce bai kamata babbar kotun tarayya ta tsoma baki a rikicin da ya shafi sarauta ba.
Wani lauya a Najeriya, Farfesa Auwal Yadudu ya magantu kan hukuncin kotu a shari'ar sarautar Kano inda ya ce matakin akwai rikitarwa da kuma abin takaici.
Hukuma mai kula da zirga zirgar abubuwan hawa a Legas (LASTMA) ta kwace motoci 40 yayin wani samame da ta kai a jihar. Ta ce motocin na kawo cunkoso.
Ofishin kula da basussuka (DMO) ya bayyana cewa an samu raguwar basussukan cikin gida da jihohin kasar nan 35 suka karba a watanni ukun farko na 2024.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari a karamar hukumar Wukari ta jihar Taraba. 'Yan bindigan a yayin harin da suka kai sun hallaka mutum biyu har lahira.
Hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta zargi ma’aikaci gwamnatin jihar Gombe,ya yaga wasu wasikar bincike da hukumar ta rubuta.
Labarai
Samu kari