Kamfanin hada hadar kudi ta yanar gizo, Opay, ya bayyana cewa rahoton da ake yadawa a midiya cewa zai daina aiki a watan Satumba, 2026 ba gaskiya ba ne.
Kamfanin hada hadar kudi ta yanar gizo, Opay, ya bayyana cewa rahoton da ake yadawa a midiya cewa zai daina aiki a watan Satumba, 2026 ba gaskiya ba ne.
Dan wasan barkwanci AY Makun ya ce ya daina zuwa coci saboda rade-radin da ake yi kansa, yana mai tambayar ko coci ta daina zama mafakar masu neman gafara.
An gano gawar wasu mutumin da ake zargin saurayi da budurwa ne, ana ta cece kuce kan musabbabin rasuwarsu, mutane na ganin suna tsaka da saduwa rai ya yi halins
Wani matashin ɗan kimanin shekara 32 a ƙasar Congo. ya auri mata uku waɗan da yan uku ne rana daya, kuma ya bayyana yadda suka haɗu baki ɗaya har suka amince.
Wani.ma'aikacin jami'ar Kalaba ya rasa rayuwar sa, daga fita shan iska saboda yanayin matsanancin zafi da ake fama da shi a babban birnin jahar Cross Riba.
Wata budurwa kirista, ta zuba wa saurayin da zata aura wanda yake Musulmi ne karya a Adamawa, ta siyar da ɗan da suka haifa tun kafin aure kan kudi N120,000.
Wani mutumi da aka bayyana cew aya bata a kasar waje ya dawo gida bayan shekara 5, ya taras matarsa ta sake sabon aure kuma tace ba za ta dawo gare shi ba.
Lauya ya yi karin-haske a kan hikimar nemawa wanda ake zargi Lauya a shari’ar Hanifa. Matashin lauyan nan, Abba Hikima ya ce gaskiya za ta yi aiki a shari’ar.
Wani mutumin Najeriya, Majekodunmi Abayomi, ya fashe da kuka a lokacin da ake bikin aurensa. Matar da ya aura ce tayi masa sanadiyyar tafiya kasar waje a yau.
Wata kotu dake zaman ta a Jos, babban birnin jihar Filato, ta rushe auren dake tsakanin Halima da Ya'u, bayan matar tace Mijin ya danna mata saki a wayar salula
An shafe shekaru 20 ba a samu mai digirin 1st class a sashen koyar da ilmin jinya a ABU Zaria ba. Sai a 2017 ne aka samu wani hazikin dalibi da ya ruguza lagon.
Mutane
Samu kari