Kamfanin hada hadar kudi ta yanar gizo, Opay, ya bayyana cewa rahoton da ake yadawa a midiya cewa zai daina aiki a watan Satumba, 2026 ba gaskiya ba ne.
Kamfanin hada hadar kudi ta yanar gizo, Opay, ya bayyana cewa rahoton da ake yadawa a midiya cewa zai daina aiki a watan Satumba, 2026 ba gaskiya ba ne.
Dan wasan barkwanci AY Makun ya ce ya daina zuwa coci saboda rade-radin da ake yi kansa, yana mai tambayar ko coci ta daina zama mafakar masu neman gafara.
Wani Saurayi ya yi sanadin mutuwar budurwarsa a jihar Anambra ta hanyar lakaɗa mata dukan kawo wuka bayan ya dirka mata ciki kuma ta haihu tun kafin ayi aure.
Jiya Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya hadu da wasu ‘yan mata da ba su zuwa makarantar boko, ya yi masu abin da ba za su manta ba har su bar Duniya.
A makon nan ne Ministan harkokin jiragen saman Najeriya, Hadi Sirika ya kammala digiri na biyu da yake yi a jami’ar City University da ke Landan, kasar Ingila.
Jami’an tsaro sun damke wani wanda ya yi Digiri da ya yi shekara da shekaru ya na yi wa ‘yan bindiga aiki a Sokoto, har ketare ya je yana nema masu kayan yaki.
An samu wasu mata da suke yin zarra a jami’a, su na kammala digiri da First Class. Daga ciki akwai Zainab Bello wanda ta gama digirinta da makin CGPA 4.85 a ABU
Wata kotu a jihar Legas, ta raba auren wasu ma'aurata da suka shafe shekara 12 tare saboda mijin ya ɗauki soyayyar duniya ya ɗora a kan karensa da yake kiyo.
Maegaard ya kasance yana tara kwabban crypto yayin da yake hada aikinsa da karatu amma gogewa a fannin fasaha da sa'ar rayuwa sun sa ya zama hamshakin attajiri.
Dangote ya sake shiga jerin masu kudin Afrka kamar yadda aka saba, yanzu dai shi ne na farko kamar kullum, an fitar da sabbin bayanai 4 da baku sani ba game
Wani bature ya kulla kudurin tafiyar kusan shekara, inda zai je kasar Saudiyya daga birnin Landan da kafa. Yanzu haka dai ya fara tattaki, ya shiga kasashe.
Mutane
Samu kari