Kamfanin hada hadar kudi ta yanar gizo, Opay, ya bayyana cewa rahoton da ake yadawa a midiya cewa zai daina aiki a watan Satumba, 2026 ba gaskiya ba ne.
Kamfanin hada hadar kudi ta yanar gizo, Opay, ya bayyana cewa rahoton da ake yadawa a midiya cewa zai daina aiki a watan Satumba, 2026 ba gaskiya ba ne.
Dan wasan barkwanci AY Makun ya ce ya daina zuwa coci saboda rade-radin da ake yi kansa, yana mai tambayar ko coci ta daina zama mafakar masu neman gafara.
Wata matar aure a Kaduna ta roki Kotun Musulunci ta raba aureɓta bisa hujjar ta daina kaunar mijinta ba zata iya cigaba da zama ba, Kotu ta datse igiyoyin auren
Diyar tsohon Sarkin Kano Sanusi II ta dura kan Larabawa, ta ce su na da nuna wariya. Shahida Sanusi Lamido ta bayyana haka ne wajen amsa tambayoyi a Instagram.
Kwanaki aka aurar da ‘yan kananan yara a Bauchi, amma wani ya ce masu faɗin cewa kuɗi ne ya ke kawo iyaye su aurar da yaronsu da wuri ya kamata ku sauya tunani.
Wani.Magidanci ya shiga hannun yan sanda bisa zargin jibgar matarsa dukan kawo wuka har tace ga garin ku nan a ƙauyen jigar Deƙta kan abinda bai taka kara ba.
Wani jagoran tawagar yan bindiga da ya haɗu da fushin sojojin Najeriya ya fara yi wa jama'ar ƙauye barazanar kaddamar da harin ta'addanci domin ɗaukar fansa.
Wata matar aure dake zaune a Anguwar Rugasa Kaduna ya garzaya Kotu, ta shaida wa alkali irin rashin kula da mijinta ke nata bayan ya sayar mata da kayan ɗaki.
Wata budurwa yar kimanin shekara 26 a duniya ta ga bayan tsohon saurayinta da wuka kan wata kyautar N3,000 da wani abokinsa ya basu su raba a jihar Legas .
Rikici na kara ƙamari a jihar Akwa Ibom tun bayan da gwamnan ya bayyana wanda yake son ya gaje shi a 2023, wasu mutum 2 daga cikin kwamishinoni sun aje aiki.
Wata budurwa bayan rabuwa da saurayinta wanda suka haifi yara tare. ta je har gidansa ta watsa man fetur, ta cinna wa gidan wuta sun kone baki ɗaya harda budurw
Mutane
Samu kari