Latest
Ministan sadarwa, Mohammed Idris ya ce sauye-sauyen da ake yi suna haifar da sakamako mai kyau, yana mai yabawa hakurin ‘yan Najeriya da kira ga kara addu’o’i.
Majalisar dattawan Najeriya ta kada kuri'ar amincewa da shugabancin Sanata Godswill Akpabio. Majalisar ta nuna cewa ta gamsu da kamun ludayin shugabancin Akpabio.
Rahotanni daga yankin ƙaramar hukumar Kachia ta jihar Kaduna na nuna cewa mahara sun tashi mutanen garuruwa 5, sun sace wasu matasa a rugar fulani.
Gwamnatin Kano ta ce ba za ta zuba ido a rika amfani da tashe ana tayar da hankula a jihar ba, kuma tuni kwamitin tsaron da aka kafa ya fara hana karya doka.
Bayan samun gawar wata ƴar TikTok da ke zama a Kenya, Kamfanin Teleperformance ya musanta zargin hana matashiyar, Ladi Olubunmi, izinin zuwa hutunta a gida.
Rundunar 'yan sanda ta kama wasu mutane biyar da ake zargi suna da hannu wajen kai hari gidan sarki suka sace shi a Abuja. Sun sace sarkin da wasu mutane.
A cikin wannan shiri mai kayatarwa da MAGGI ya tanada a watan Ramadan, kwararrun mata biyar sun shirya tsaf domin shafe wata daya suna kawo shirye shiryen da za su.
Ma'aikatun gwamnatin Bola Ahmed Tinubu guda biyu sun bayyana shirin hadin gwiwa da zai bayar da damar samawa 'yan kasar nan ayyuka akalla miliyan biyar.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya fito ya gayawa duniya yadda shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi ya yi aiki a gwamnatinsa.
Masu zafi
Samu kari