Latest
Dattijo kuma jarumin Kannywood, Malam Inuwa Ilyasu, ya bayyana cewa ya shiga harkar fim ne domin fadakar da jama'a da kuma koyar da addinin Musulunci.
Kungiyar 'yan majalisar tarayya na jam'iyyar PDP a jihar Rivers, sun nuna gamsuuwarsu kan kamun ludayin Shugaba Bola Tinubu. Za su mara masa baya a 2027.
Sarki Muhammadu Sanusi II zai jagoranci hawan babban daki a jihar Kano bayan dawowa daga London. Hakan na zuwa ne bayan sarki Aminu Ado ya tafi Kaduna.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamao sun yi aika-aika a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun hallaka mutane uku bayan sun bude wuta kan mai uwa da wabi.
An kama wasu 'yan Najeriya 22 da ke damafarar maza da sunan su mata ne su samu hotunan tsiraicinsu. Suna amfani da hotunan batsan wajen neman kudin fansa.
Yayin da rashin tsaro ke sake taɓarɓarewa a Zamfara, Kungiyar NDYC ta bukaci gwamnatin tarayya ta ayyana dokar ta baci a jihar saboda yawaitar kashe-kashe.
Wasu da ba a san su waye ba sun yi harbe harbe wajen taron nuna goyon baya ga ministan Abuja, Nyesom Wike. Tun farko dama gwamnati ta hana taron.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa dole sai an hada da dukkanin masu ruwa da tsaki kafin a samu zaman lafiya a jihar Rivers.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir el-Rufa'i a wani masallaci a Abuja. Haduwarsu ya kara karfafa rade radin sauya shekar Kwankwaso.
Masu zafi
Samu kari