Latest
Dr. Jibril Mustapha ya bukaci Jonathan da ya tsaya takarar shugaban kasa a 2027, yana mai cewa Najeriya na bukatar shugaba mai kishin kasa da hadin kai.
Tsohon shugaban tsagerun Niger Delta, Government Ekpemupolo, ya bayyana shirin Shugaba Bola Tinubu da Nyesom Wike kan Gwamna Siminalayi Fubara na Rivers.
Tsohon shugaban tsagerun Niger Delta, Government Tompolo, ya roki 'yan Arewa da su goyi bayan tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027.
Fasto Chris Oyakhilome ya bayyana cewa allurar rigakafin COVID-19 ce ta kashe Fafaroma Francis, yana danganta mutuwarsa da hadin kai da masu mulki.
Rahama Sadau ta yi wa Yusuf Lazio sha tara ta arziki da ta gigita shi, inda ya gode mata tare da kiranta 'uwa', kuma ya roƙa mata albarka bisa karamcinta.
Chief Olabode George ya tabbatar da cewa Najeriya ba za ta zama ƙasa mai tsarin jam’iyya ɗaya ba, yana mai fatan PDP za ta farfaɗo bayan taron NEC.
Kungiyar matasan Yarabawa (YYC), ta bi sahun masu kiran da a sanya dokar ta baci a jihar Zamfara. Sun ce hakan zai sanya a samu zaman lafiya da kwanciyar hankali.
Yayin da Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi hawan Babban Daki, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya halarci taron sarakunan Arewa da aka gudanar a birnin Kaduna.
Bayan komawa APC a Najeriya, Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya yi alkawarin kawowa Bola Tinubu kuri'u miliyan 1.4 a zaben shekarar 2027.
Masu zafi
Samu kari