Latest
Babbar kotun tarayya ta yi watsi da bukatar Emefiele kan gidaje 753 a Abuja, bayan ya kasa kalubalantar umarnin kwace su da EFCC ta samu daga kotu.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa wasu gwamnonin jam'iyyar PDP za su koma APC saboda salon shugabancin Bola Tinubu da APC.
Abdullahi Ganduje ya jagoranci kaddamar da masallacin Juma’a da ministar Abuja, Dr. Mariya ta gina a Bunkure, inda ya yabawa kokarinta wajen ci gaban addini.
Jakadan Amurka a Najeriya, Richard Mills ya gana da kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah domin jin matsalolin makiyaya a yankunan Najeriya da samar da mafita.
Tsohon hadimi a ofishin mataimakin shugaban kasa, Hakeem Baba-Ahmed ya ce bai jin ana bukatarsa a gwamnatin Bola Tinubu duba da yadda yake rasa ganin shugaban.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya sanar da rana da lokacin bikin nadin sarautar Yariman Kano, Alhaji Ahmed Abbas Sanusi a fadar sarkin Kano da ke Kofar Kudu.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya sauya ra'ayi kan tsarin karba-karba a Najeriya, yana mai cewa cancanta, ba yankin dan takara ba.
Nasir El-Rufa'i ya ce masu shirin hadaka a 2027 basu dogara da gwamnoni wajen samun nasara ba. Ya ce talakawa ne masu yanke hukunci a zabe a Najeriya.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wasu ƴan bindiga sun yi ajalin wani limami da suka ce a jihar Zamfara mai suna Malam Sa'idu watanni biyu da suka wuce.
Masu zafi
Samu kari