Latest
Tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya bayyana nadamarsa kan amincewar da ya yi ya zama mataimakin Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na 2023.
Wasu mahara da ake zaton 'yan ta'addan Boko Haram ne sun kai hari a kan masu jana'iza a jihar Borno. An kashe mutane 15 tare da kona gidajen mutane da dama.
Sarakunan gargajiya daga yankin Kudu maso Gabas sun sha alwashin ba wa Shugaba Tinubu 70% na kuri’un yankin, tare da yi masa addu’ar samun albarka.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya amince da nada sababbin masu taimaka masa na musamman a bangarori da dama guda 168 don karfafa shugabanci.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio ya ce talauci ba laifi ba ne, yana kiran ‘yan Najeriya da su rungumi juna da raba abin da suka mallaka.
UB Shehu ya rasa matarsa bayan an dauke wuta yayin da ake tsaka da yiwa matarsa tiyata a Neja, sannan janareto bai yi ki ba, lamarin ya dauki awa 11.
Babbar kotun tarayya ta yi watsi da bukatar Emefiele kan gidaje 753 a Abuja, bayan ya kasa kalubalantar umarnin kwace su da EFCC ta samu daga kotu.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa wasu gwamnonin jam'iyyar PDP za su koma APC saboda salon shugabancin Bola Tinubu da APC.
Abdullahi Ganduje ya jagoranci kaddamar da masallacin Juma’a da ministar Abuja, Dr. Mariya ta gina a Bunkure, inda ya yabawa kokarinta wajen ci gaban addini.
Masu zafi
Samu kari