Latest
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, Atiku Abubakar, Aliko Dangote, Sarkin Musulmi, gwamna Umaru Bago, sun halarci taron zuba jari a Taraba.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya numa takaicinsa kan ayyukan 'yan ta'adda. Ya ce yanzu sun fi sojojin da ke fagen daga kayan aiki.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya a lokacin Buhari, Babachir Lawal ya soki ganawar da Bola Tinubu da Fafaroma Leo a fadar Vatican yayin ran rantsar da Fafaroma.
A wannan labarin, za ku ji Babachir Lawal ya ce yawancin ‘yan siyasa na komawa APC ne don jin dadinsu, ba don akida ba, amma za a warware komai a 2027.
Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum ya bayyana cewa akwai ƴan siyasa, sojoji da fararen hula da ke haɗa kai da Boko Haram wajen tayar da zaune tsaye.
Daya daga cikin lauyoyin Hamdiyya Sidi Shareef da ake kira Abba Hikima ya tabbatar da batan matashiyar a birnin Sokoto wanda ake nemanta tun jiya bayan fita sayayya.
Firaminista da sakataren harkokin wajen Birtaniya sun sanar da dakatar da alakar kasuwanci da kasar Isra'ila kan hare hare da ta ke kai wa kan Falasdinawa a Gaza.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai sake kai harin ta'addanci a jihar Kogi. Miyagun sun yi awon gaba da wasu mutanen da ba su hawa ba, ba su san sauka ba.
Majalisar Dokokin Jihar Oyo ta yi amai ta lashe, ta sauya dokar da ta amince da ita wadda ta maida Alaafin ya zama shugaban Majalisar sarakuna na dindindin.
Masu zafi
Samu kari