Latest
A wannan labarin, za ku ji cewa Sule Lamido ya tona yadda ya roki Yar’Adua kada ya yi rigima da Obasanjo kan batun wutar lantarki da rikicin siyasa a majalisa.
Ministan ayyuka, Dave Umahi ya bukaci Peter Obi ya yi watsi da maganar hadakar 'yan adawa a 2027 ya mara baya wa Bola Ahmed Tinubu saboda cigaba.
Sanata Barau Jibrin ya karbi wasu 'yan NNPP zuwa APC daga Kano ta Arewa a majalisar dattawa. 'Yan NNPP sun ce sun koma APC ne saboda rikicin Kwankwasiyya.
A wannan labarin, za ku ji cewa BudgIT ta gano karin ayyuka 11,122 da suka kai N6.93tn da aka saka a kasafin 2025 ba tare da an bayyana dalili ba.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya fito ya nesanta kansa daga rahotannin da ke cewa yana shirin neman takarar kujerar sanata a zaben 2027.
Akalla fursunoni 7 ne aka ce sun tsere daga gidan gyaran hali na Ilesa a Osun bayan ruwan sama ya rushe bango. NCoS ta fara bincike da farauta cikin gaggawa.
Hafsun tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa da sojoji sun halarci taron bikin yancin kasar Kamaru na 53. Sojojin Najeriya sun burge duniya da suka nuna bajinta.
Gwamnatin Zamfara ta musanta rahoton da ke yawo cewa wata mai suna Zainab tana kan siradin hukuncin kisa saboda ta bar addinin musulunci, ta ce labarin ƙarya ne.
Alhaji Aliko Dangote ya shiga jerin mutum 100 masu aikin jin kai na duniya, yana kashe dala miliyan 35 a shekara wajen ayyukan inganta ilimi da kiwon lafiya.
Masu zafi
Samu kari