Latest
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa ƙasar Iran ta kai hari da makamai kan Isra'ila a matsayin ramuwar gayya duk da gargaɗin Donald Trump na Amurka.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya ce idam har jam'iyy]n adawa za su ci gaba da sukar gwamnatin Tinubu, to haɗin kai sai dai su hanga daga nesa.
Matuƙin jirgin Air India da ya yi hatsari ya aika saƙo na gaggawa, yana cewa jirgin ya rasa ƙarfin tashi. An ce jirgin ya yi hatsari tare da hallaka mutane 242.
Dan majalisar wakilai a Kaduna, Hon. Bello El-Rufai, ya nemi afuwar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan sukarsa da yake yi a baya wanda yanzu ya yi nadama.
Shugaban kungiyar gwamnonin PDP kuma gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya ce idan ba a yi dagaske ba Najeriya na iya faɗawa tsarin jam'iyya ɗaya.
Mummunan hatsari a Kaduna-Zariaya kashe mutum takwas 'yan gida daya, ciki har da mai juna biyu. An ce direban motar ya tsere bayan wannan aika-aika.
An kama ɗan ƙasar China a Borno yayin da sojoji ke gudanar da ayyukan yaƙi da ta'addanci. Sojoji sun kuma kama wasu masu ba 'yan ta'adda kayayyaki da bayanai.
Fitaccen malamin Musulunci a jihar Kwara, Dr Sharafdeen Gbadebo Raji, ya fusata mutane bayan maganganunsa kan zargin bautar gumaka a birnin Ilorin.
A makonnan, ana ta yaɗa cewa sojoji sun hanɓarar da Gwamnatin Shugaba Paul Biya na ƙasar Kamaru, bincike ya nuna wannan labari ba gaskiya ba ne, karya ce.
Masu zafi
Samu kari