Latest
Isra'ila ta yi barazana ga ran jagoran juyin juya hali na Iran, Ayatollah Ali Khamenei. Ministan tsaron Isra'ila ya bayyana cewa bai kamata Khamenei ya rayu ba.
Majalisar zartarwar jihar Oyo ta amince da gyaran gidan gwamnati kan N63.479bn da sauran ayyuka. Za a inganta filin jirgi da kuma gina sabuwar kasuwa kafin 2026.s
Wani masoyin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, da ya sanya sunan Dauda Kahutu Rarara a wata hanya
Yayin da ake ci gaba da rigima tsakanin Iran da Isra'ila, an ruguza wani asibiti a birnin a Beersheba bayan harba makami da Iran ta masu linzami.
Kotun tarayya ta bai wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan belin N50m. Ana tuhumar 'yar majalisar da ƙaryar cewa Akpabio da Yahaya Bello na kitsa kashe ta.
Rasha ta yi tir da yunkurin da Donald Trump ke yi na shiga yakin Iran da Isra'ila. Shugaban China ya ce tattaunawa da sulhu ne mafita. Putin ne neman yin sulhu.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya yi jimamin rasuwar tsohon shugaban ƙaramar hukumar Dala, Engr Mahmoud Sani Madakin Gini a hanyar Abuja.
A labarin nan, za a ji yadda sojojin Najeriya suka yi shawagi har aka gani wurin hada bama-bamai a yanki na jihar Borno, tuni aka dauki matakai a kansa.
'Yan ta'addan lakurawa sun fara hana noma a wasu yankunan Arewacin Najeriya. Sun hana noma da injuna a Kebbi. Sun bukaci aikin noma da shanu kawai.
Masu zafi
Samu kari