Latest
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabo batun rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP. Gwamnan ya bayyana cewa girman kai ya taka rawa wajen haddasa rikicin.
'Yan banga sun kutsa cikin dajin Filato sun fatattaki 'yan bindiga. Yan banga sama da 300 ne suka yi gangamin suka kashe yan bindiga kimamin 80 a dajin.
Kamfanin Meta wanda ya mallaki Whatsapp, Facebook da Instagram ya buɗedamar da mutane za su tallata hakar su kuma su samu kuɗin shiga a Whatsapp.
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta harba makamai sassa daban-daban na Isra'ila, inda a safiyar yau ta illata wani babban asibitin tiyata da ke Kudancin kasar.
Koriya ta Arewa ta nuna goyon baya ga Iran yayin da ake fafatawa tsakanin Iran da Isra'ila a Gabas ta Tsakiya. Kim Jong Um ya gargadi Amurka da kawayenta.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da cewa jami'an tsaro sun samu nasarar rage mugun iri na 'yan bindiga. An kashe 'yan bindigan tare da kwato shanun da suka sace.
Ministan yaɗa labarai da wayar da kan jama'a, Mohammed Idris ya bayyana cewa shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya koma Legas ne bayan ya kammala wa'adi na biyu.
Rahotanni sun nuna cewa jami'an kungiyar Red Cross da sauran masu ba da agajin gaggawa na ci gaba da kokarin lalubo fasinjojin jirgin da ya nutse a Kebbi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun sake kai hari gidan iyayen Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan a Ihima a Kogi inda yan sanda sun cafke mutum ɗaya.
Masu zafi
Samu kari