Latest
Rahotanni sun nuna cewa makamai 2 da ake kyautata zaton Iran ce ta harbo su sun faɗa wasu yankuna a ƙasar Jordan, sun raunata yarinya tare da ɓarnata dukiya.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce sai bayan zaben shugaban kasa a 2026 Bola Tinubu zai sanar da mataimakinsa kan Kashim Shettima.
Sanata Ben Murray-Bruce ya ce ya hango cewa ana daf da shiga yakin duniya na uku sakamakon mallakar makamin nukiliya. Ya ce Najeriya za ta zauna lafiya a yakin.
Shugaban kasar Najeriya ya bude asibitin Bola Tinubu a jihar Kaduna, gwamna Uba Sani ne ya sanyawa asibitin sunan Bola Ahmed Tinubu bayan kammala shi.
Jagoran Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya karanto ayar Kur'ani ya karfafi 'yan Iran su cigaba da fafatawa da Isra'ila. Ya ce idan akwai tsoro ba za a ci nasara ba.
Shugaban majalisar wakilai, Tajudeen Abbas, ya bayyana cewa shugaban kasa Bila Ahmed Tinubu bai da abokin hamayya a Kaduna a zaben shekarar 2027.
Yayin da Bola Tinubu ya kai ziyara jihar Kaduna, wani mutum da ba a san ko wanene ba ya yi ƙoƙarin kutaawa kusa da.shugaban yayin da yake jawabi a yayin taro.
Isra’ila ta tura jiragen yaki, inda suka lalata cibiyar Arak da take zargin Iran na amfani da ita don hada nukiya. Iran ta ce harin bai yi wani barna a cibiyar ba.
A labarin nan, za a ji cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ce ba za ta nade hannayenta Amurka ta shiga yakin da ake yi Isara'ila ba, za ta dauki matakan kariya.
Masu zafi
Samu kari