Latest
Rahotanni daga Iran sun tabbatar da cewa an sanu girgizar ƙasa mai karfin ma'aunin 5.5 Magnitude bayan sallar Juma'a, lamarin ya ƙara rikita ƙasar.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya ce 'yan adawa masu yukurin kafa ADA domin kayar da Tinubu wasan yara kawai su ke. Ya ce ba irin na APC za su yi ba.
Dubban mutane a Iran, Lebanon, Yemen da Ira sun yi zanga zangar nuna goyon baya ga Iran kan Isra'ila. Hakan na zuwa ne bayan Netanyahu ya bukaci a bijirewa Khamenei.
Gwamnatin kasar Iran ta fito ta ƙaryata labarin da ake yaɗawa cewa an hallaka tsohon shugaban kasar, Mahmoud Ahmadinejad a wani hari a birnin Tehran.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya yi kalamai masu kaushi kan masu sukar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ba su yi komai ba lokacin da suke mulki.
Yayin da ake cigaba da faɗa tsakanin Iran da Isra'ila, wata mata mai shekara 51 ta rasu sakamakon bugun zuciya yayin da take buya daga harin makami a Karmiel.
A watan Nuwamba, 2025 hukumar zaɓe mai zaman kanta watau INEC za ta gudanar da zaɓen gwamna a jihar Anambra, mun haɗo masu manyan yan takara huɗu.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da bindigogi sun farmaki wasu kauyuka a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka mutane tare da kona gidaje masu yawa.
Kungiyar malaman Kwalejin Fasaha ta Nuhu Bamalli (ASUP) ta ce malamanta na karɓar albashi ƙasa da na matasan NYSC, lamarin da ke haddasa ficewar ƙwararru.
Masu zafi
Samu kari