Latest
Ma'aokatar lafiya ta kasar Iran ta tabbatar da cewa harin Isra'ila ya taɓa wani babban asibiti a birnin Tehran, an lalata motocin ɗaukar marasa lafiya.
Rikicin da ke faruwa tsakanin Iran da Isra'ila ya shafe kwana bakwai ana yi lamarin da ya samo asali daga harin da Isra’ila ta kai wanda Iran ta mayar da martani.
A labarin nan, za a ji cewa iyalan mafarautan Kano 16 da wasu bata-garin 'yan jihar Edo suka hallaka ba su samu bayanai a kan diyyar rayukan yan uwansu ba.
Tinubu ya karrama Kanar Abubakar Dangiwa da lambar CFR a Kaduna, saboda rawar da ya taka wajen kare dimokuraɗiyya tun bayan soke zaɓen 12 ga Yuni, 1993.
Isra'ilawa sama da 8,000 sun rasa matsugunansu sakamakon hare-haren da Iran ke ci gaba da kai kan ƙasarsu, wannan rahoto na zuwa ne mako 1da fara rikici.
A labarin nan, za a ji cewa Bashir Lado, tsohon Sanata kuma hadimin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi kyauta ga wadanda su ka yi nasara a musabar Al Kur'ani.
Malaman cocin Katolika a jihohin Kudancin Najeriya da suka hada da Enugu sun nemi a yi addu'a da azumi domin kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya baki daya.
Harin da 'yan bindiga suka kai kananan hukumomin Bokkos da Mangu ya yi sanadin mutuwar mutum 15 a Filato. An ce an bi mutane har gida aka rika kashe su.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta bayyana cewa ba za ta amince da hawa teburin tattaunawa da duk wadanda ke goyon bayan Isra'ila ta kai mata hari ba.
Masu zafi
Samu kari