Latest
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya gana da takwaransa na jihar Filato da shugaban kasa, Bola Tinubu Kan kisan mutum 13 a Mangu.
Fadar shugaban kasa ta ce Bola Tinubu da mahaifiyarsa ba su da hannu wajen rusa zaben MKO Abiola na 1993. Sule Lamido ne ya ce ya taimaka wajen rusa zaben.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana aniyarsa ya ganin cewa mai girma Bola Tinubu ya rabu da mulki a babban zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Majalisar Iran ta amince a rufe mashigin Hormuz, hanyar mai ta duniya, bayan harin Amurka. Hakan zai sa farashin mai ya yi tsada kuma Asiya za ta fi shan wahala.
Manyan Najeriya kamar Olusegun Obasanjo, Yakubu Gowon, Kwankwaso, Atiku, El-Rufa'i Kashim Shettima sun halarci taron taya Adamu Mu'azu murnar cika shekara 70
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Binuwai ta ja kunnen hadimanta bayan an kama daya daga cikinsu bisa zargin tilasta wa mata su yi lalata da shi.
Sanata mai wakiltar Sokoto ta Arewa, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, ya fito ya nesanta kansa daga batun neman kujerar mataimakin shugaban kasa a 2027.
Shugaban Sierra Leone, Julius Bio, ya zama sabon shugaban ECOWAS bayan ya karɓi kujerar daga hannun Bola Tinubu a taron da aka yi a birnin Abuja.
Rundunar 'yan sandan jihar Plateau ta samu nasarar cafke wasu da ake zarginda hannu kan kisan da aka yi wa masu zuwa daurin aure daga Kaduna zuwa jihar.
Masu zafi
Samu kari