Latest
Yayin da aka fara shirin zaben 2027, ana zargin cewa APC na kokarin cire Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima daga tikitin 2027, saboda rikice-rikicen siyasa.
Bayan harin Amurka a Iran, ministan harkokin wajen kasar ya gargadi Amurka kan hare-haren da ta kai, yana cewa “za su fuskanci illa mai dorewa” daga kasar.
Rundunar sojin Isra'ia ta tabbatar da cewa Iran ta sakw harbo makamai masu linzami zuwa ƙasarta, an tabbatar da cewa mutane 11 na kwance suna karɓar magani.
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da Amurka ta kai kan Iran, tana cewa hakan barazana ga zaman lafiya a duniya baki ɗaya da yankin Gabas ta Tsakiya.
Donald Trump ya ce Amurka ta kammala kai hare-hare kan cibiyoyin nukiliya guda uku a Iran. Wannan mataki ya nuna goyon bayan Amurka kai tsaye ga Isra'ila.
Bayan masu shirin haɗaka sun fitar da jam'iyya, shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya ce Gwamna Siminalayi Fubara da Douye Diri sun shirya dawowa APC.
Rahotanni daga unguwar Gwammaja da ke birnin Kano sun nuna cewa almajirai 2 yan asalin Katsina sun mutu sakamakon shan wani sindari a shayi, wasu na asibiti.
Dakarun rundunar sojin Isra'ila sun yi ikirarin kakkaɓo jirage marasa matuƙa da ke ɗauke da bam waɗanda Iran ta yi nufin farmar kasar jiya da daddare.
Yayin da ake ci gaba da yaki da Isra'ila, jagoran addini a Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya zaɓi malamai uku da za su gaje shi idan aka kashe shi.
Masu zafi
Samu kari