Latest
Za ku ji cewa Gwannan Sokoto da ake sa rai zai yi takarar Shugaban kasa da Muhammadu Buhari ya ba PDP kunya. Mai magana da yawun bakin Gwamnan Sokoto ya maidawa Sahara Reporters martani bayan tace zai tsaya 2019.
A ranar Lahadi din nan ne jami'an rundunar sojin kasar Saudiyya suka samu nasarar dakatar da harin makamai masu linzami guda 7 da 'yan tawayen Kabilar Houthi suke shirin harbawa, ciki harda daya a birnin Riyadh...
Allah Sarki, Duniya kenan, a yayin da kake naka, Allah ya riga yayi nasa, kwatankwacin lamarin da ya faru kenan a jihar Taraba, inda wani Fasto da yayi hasashen mutuwar shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2014 ya riga Buharin cikawa.
Wani dan takarar gwamnan jihar Abia a karkashin jam'iyyar APC, Prince Okey Chemberline Adiaso, ya bayyana cewar, fitowa takarar shugaba Muhammadu Buhari na biyu baya dogara ne akan iya shugabannin Arewa ba ne kawai...
Bayan sati biyu da mutuwar Sanata Ali Wakili daya daga cikin Sanatocin jihar Bauchi, akwai alamun cewar mutane sun fara tururuwa domin neman maye gurbin shi, tun lokacin da hukumar zabe ta kasa ta bada sanarwar cewar ana neman...
Za ku ji cewa Gwannan Sokoto da ake sa rai zai yi takarar Shugaban kasa da Muhammadu Buhari ya ba PDP kunya. Mai magana da yawun bakin Gwamnan Sokoto ya maidawa Sahara Reporters martani bayan tace zai tsaya 2019.
Wani mutum da ya kira kansa Saja Bako ne ya fara watsa rahoton cewar, gwamnatin tarayya ce da hukumar sojin Najeriya suka litsa sace ‘yan matan Dapchi a fadar gwamnati, kuma an kasha miliyan N80 domin tsara sace ‘yan matan da daw
Za ku ji cewa a makon nan da ya wuce wani Shehin Malami a garin Zaria mai suna Mustafa Isa Qasim yayi kira ga Gwamnati ta samawa Matasa aikin yi. A hudubar sa ta Juma’a ya koka da yadda ake safarar miyagun kwayoyi.
Wani shaida, Malam Hamza Illela, ya sanar da manema labarai cewar mutum daya ya tsira ba tare da samun rauni ba. Wadanda tsautsayin ya ritsa da su sun hada da; Bashar Buhari, Isah Amadu, Abdullahi Salihu, Bashar Dalhatu, Bashar Ma
Masu zafi
Samu kari