Latest
Za ku ji cewa Rashidi ya bayyana dalilin da ya sa karbi Miliyan 500 lokacin zabe bayan an sa shi cikin jerin barayin kasar nan. PDP tace ciniki aka yi na halal lokacin da Dasuki ba kudin sata ne tsohon Gwmanna ya karba ba.
An shirya wani hadin-gwiwa tsakanin manyan rundunar Sojoji da jami'an tsaro domin ganin bayan karshen tsageru da masu satar dabbobi da fashi da makami da garkuwa da mutane a Kaduna da Zamfara da Sokoto da ma Katsina.
Zee Zee tace: “Duk yawanku bana tsoron fuskantarku wajen yi muku RADDI domin ni a rayuwata ban san wani abu da ake kira tsoro ba, balle tsoron wani kato ya taka min birki wajen fadar gaskiya akan ra'ayina dangane da harkar siyasa.
Wani tsohon ‘Dan Majalisar wakilan Tarayya na Jihar Bauchi ya fito takarar kujerar Sanatan Kudancin Bauchi bayan rasuwar Sanata Ali Wakili wanda ya ke kan kujerar a da. Dama ku na da labarin abin da Sanata Shehu Sani yace jiya.
Karshen tika tika tik inji Hausawa, hakazalika karshen alewa kasa kamar yadda ake fada, kwatankwacin haka ne ya faru da wata budurwa da Allah ya tona ma asiri, kamar yadda Majiyar NAIJ.com ta ruwaito dubun wata
A wani sabon bincike da aka gudanar ya bayyana cewa, yaren hausa shine yaren da yafi shahara a yankin Arewacin Najeriya da wasu sassa na kasashen Afirka. Binciken ya tabbatar da cewa, yaren hausa shine yare na 11 mafi shahara.
Yace tun daga ranar wata lahadi bakwai ga wata shida na shekarar alib dubu daya da Dari Tara da casa'in da takwas (7-6-1998) lokacin da Abacha ya gaisa da wani daga cikin masu tsaron shugaban kasar Palestine Yaseer Arafat a filin
NAIJ.com ta ruwaito Daraktan watsa labar na rundunar Sojan kasa, Texas Chukwu ne ya bayyana haka cikin wata sanawar da ya fitar, inda yace Sojoji sun bindige yan bindigan ne a yayin da suke sintiri a kauyen Dogon Dawa, hanyar Dama
Shin ko ka san kasar da tafi yawan al'umma a nahiyar Afirka? Akwai kasashe masu yawa a nahiyar ta Afirka kuma akwai miliyoyin al'umma masu harsuna, addinai da kabilun daban-daban da ke zaune a cikin su. Don sanin kasashen da sukaf
Masu zafi
Samu kari