Latest
Yarinyar da kakarta ta Konawa hannuwa, anyi mata aiki don a gyara illolin da kunar tayiwa hannuwan. Idan ba’a mance ba yarinyar wadda ake kira da Hope, kakar tata ta kona mata hannuwa ta hanyar dora hannuwan bisa risho.
A yayin da cutar Sankarau ta sake kunno a Najeriya kamar yadda ta afku a wasu lokuta na baya inda take addabar wasu jihohi, NAIJ.com cikin kalace-kalacen da ta saba ta kawo muku jerin wasu ababe ukku dake haddasa wannan cuta.
Agu ya samu dama ne bayan sirikinsa fasto wanda yarinyar ke yiwa aiki yayi tafiya a cikin shekarar 2017. Rahoto yazo cewa wata makwabciyarsu ce ta lura da kumburin cikin yarinyar kafin ta sanar da Faston da matarsa.
Yan kungiyar IMN da aka fi sani da yan Shi’a sun tabbatar da cewa lallai mambobinsu ne suka caccaki shugaba Muhammadu Buhari ranan Juma’an da ya gabata a babban masallacin tarayya, Abuja. Kafafen yada labarai sun bada rahoton cewa
Da sanadin kamfanin dillancin labarai wata kungiya mai zaman kanta ta Moole Charity Foundation ta bayyana cewa, manyan matsaloli dake janyo salwantar rayuka a Najeriya sune cutar hawan jini da kuma ciwon hanta watau Hepatitis.
Babangida ya shawarci shugaban kasa Buhari akan ya janye bukatarsa ta tsayawa takara a zaben 2019, don ya bawa matasa damar kabar jagorancin kasar, duk da cewa bayanan Janar Babangida suna nuna kishin kasa ne kawai.
A kokarin da jam'iyyar PDP keyi na karyata cewa shuwaganninsu sun saci biliyoyin kudi kafin zaben 2015, an bayar da umurni daga Ofishin shugaban kasa na fitar da jerin sunayen wadanda take zargi sun saci kudin gwamnati.
Kimanin kusan wutar lantarkin da ta kai yawan 1,262 na ma'aunin Mega wat ne zai karu a Najeriya nan da alkalla watanni hudu indai har sabbin masana'antun wutar lantarkin kasar suka soma aiki gadan-gadan. Mun samu daga majiyar mu d
Yarima mai jiran gado masarautar Saudiyya mai suna Mohammed bin Salman ya nuna goyon bayan sa ga me da cigaban zaman kasar Isra'ila a bagiren da take yanzu na tsakanin kasashen Larabawa a gabas ta tsakiya ba tare da tsangwama ko
Masu zafi
Samu kari