Latest
Mahukunta a hukumar nan dake kula da kamfanonin albarkatun man fetur na NNPC mallakin gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari sun sanar da bayar da kwangilar shimfida bututan mai har biyu zuwa Arewa
Gas da ke tsada a Najeriya kuma ke kawo saukin aikin girki dai shi ake barnatarwa shekaru 40 a sararin iskar saman Najriya. Kama shi yana da wuya, kuma sarrafashi ma akwai tsada, sai dai yana da tsarki sosai, domin bai fiye jawo..
Tsohuwar Sanata kuma diya ga tsogon shugaban kasa Obasanjo, Dr. Iyabo Obasanjo ta rubuta wasikar mayar da martani ga Obasanjo kan wasikun daya rubuta inda yake sukar shugaba Muhammadu Buhari. Ga wasu muhimman abubuwa guda shida da
Wasu sojojin kasar Amurka guda 12 da sukayi makonni shida a Najeriya suna bayar da sharwarwari da horo ga sojojin kasa na Najeriya a sansanin soji na Jaji da ke Kaduna sun bayyana irin yadda suka rayuwar da sukayi lokacin ziyarar.
Mista Mohammed ya ambaci Mista secondus a cikin jerin wadanda ake zargi da kwashe kudin kasar, wai shugaban jam'iyyar PDP ya karba Naira miliyan 200 daga tsohon mai bada shawara akan harkokin tsaro na kasa (NSA)
A jiya Juma'a 6 ga watan Afrilu ne Gwamna Umar Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya shaidawa shugaba Buhari cewa zai maka shi a kotu idan har bai sake tsayawa takarar shugabancin kasa ba a zaben 2019. A hirar da yayi da manema labar
An kama wani dan shekaru 43 a garin Kolkata daya ajiye gawar mahaifiyarsa a cikin firinji har na tsawon shekaru uku yana amfani da zanen yatsar hannun ta yana karban fanshon ta. Asirin sa ya tonu ne yayinda Yan sanda suka gano gaw
Gwamnatin tarayya zata waiwayi caca sakamakon faduwar kudaden shiga na mai. Sakamakon koma bayan da aka samu na kudin shiga na mai a kasar, Gwamnatin tarayya tace zatayi duk abinda dan'adam zai iya domin ta farfado da fannin caca
Ta kasance daga cikin jaruman da sukayi fice a duniya. Ita dai wannan jaruma diyace ga jarumi Tanuja Samarth. Kajol ta fara karatun ta ne a makarantar kwana ta St.Joseph Convet dake anchgani. Daganan ta tsunduma harkar film tan
Masu zafi
Samu kari