Latest
Al’ummomin tafkin Chadi sun zargi Dakarun Sojin Najeriya da dauke musu yara mata daga kauyukansu tare da tserewa dasu, inji wani rahoto da hukumar cigaban kasashen Duniya, UNDP ta majalisar dinkin Duniya ta fitar.
Wata dalibar makarantar mai suna Mbafan ta bayyana cewar sun firgita da jin harbe-harbe a makarantar da misalin karfe 12:00 na dare amma saida safe ne suka san cewar an sace malamin na su. 'Yan bindigar na neman Naira miliyan N15m
Da sanadin wallafar shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa uwargidan shugaban kasar Brazil, Marcela Temer, ta yi kukan kura ta tsunduma cikin wani tafki dake fadar shugaban kasar domin ceto karen ta da ta saba kiwon sa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito kafin nadinsa, Malam Amadu, shi ne mataimakin marigayi tsohon babban Limamin jihar Katsina, wanda ya rasu a ranar Lahadin data gabat yana da shekaru 95 a rayuwa.Sakataren masarauta, sallaman Katsina,
A ranar Talata, 8 ga watan Mayu ne Allah yayi ma shahararren Malamin nan kuma, fitaccen Attajiri, Sheikh Isiyaka Rabiu rasuwa, wanda ya rasu a birnin Landan a wani babban Asibitin da yayi fama da wata gajeruwar jinya.NAIJ.com ta
Rundunar Sojin kasa ta Najeriya ta samu nasarar damke wasu yan bindiga da suka fito daga kabilar Tibi har guda shidda dauke da muggan makamai a kauyen Tse-Dum, dake mazabar Mbawa a cikin karamar hukumar Guma na jihar Benuwe.
Allah ya yiwa shahararren malami kuma attiji, Sheikh Khalifa Isyaka Rabi'u, rasuwa da yammacin yau, Talata. Marigayin ya rasu ne a birnin Landan inda yake zaman jinya a wani asibiti. Shikh Rabi'u shine mahaifi ga Alhaji. Abdulsam
Za ku ji cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sa kafar wando daya da ‘Yan ta’addan Makiyaya. A jawabin Shugaban kasar yace bai ji dadin abin da ya faru a Yankin na Birnin-Gwari da ‘Yan ta’adda su ka tasa gaba ba.
Tsawon shekaru da dama masana lafiya na bawa mutane shawarar suke motsa jiki domin samun koshin lafiya. Saidai motsa jiki fiye da kima kan iya cutar da mutum ko ma ya hallaka shi. Ga wasu hanyoyi biyu da motsa jiki kan iya hallaka
Masu zafi
Samu kari