Latest
Jawabin Goodluck Jonathan na kwanan nan ya bar baya da kura na Garin Ado-Ekiti wanda shi ne babban Birnin Jihar Ekiti a karshen makon nan. Jonathan ya yabawa Gwamnan Jihar mai shirin barin gado ne kan wasu ayyukan da yayi.
A kalaman sa, Idan Ahmad da Muqrin suka zama tsintsinya madauri daya, ina da tabbacin cewa kaso 99 cikina 100 na ahalin masarautar Saudiyya, jami'an tsaro da dakarun soji zasu goya musu baya domin sun yi mani alkawarin hakan.
Duk da cewa dokokin Najeriya sun haramta aure tsakanin jinsi iri daya, masoya da dama na jinsi iri daya sukan fito fili su bayyana wa jama'a cewa suna soyaya sai dai ba kasafai ake samun wanda suka tunkarar kotu don daura musu aur
A bangaren sa yace duk da cewa wasu daga cikin yan wasan basu da halin daukar nauyin matan nasu don kai musu ziyara a sansanin wasan, Captain Mikel Obi wanda yake auren wata yar Russian za'a bashi damar ganawa da matar tashi bayan
Yana yi musu kyauta iri daya a duk lokacin daya tashi kamar yanda yasayi musu turare iri daya a wata tafiya da sukayi tare. Zai auri yan matan ne a wajen wani wajen gudanar da taro dake Santa Monica Condominium inda yake zaune tun
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta kaddamar da binciken kan kudin $16 billion da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, yayi ikirarin kashewa wajen samar da wutan lantarki a Najeriya.
Da take zantawa da majiyar mu a garin nata, tsohuwar da yanzu haka take jiran haihuwar dan ta na takwas ta ce ta tabbatar da shigar cikin na ta ne biyo bayan sakamakon hoton cikin da ta yi aka kuma fada mata cewa mace ce za ta hai
A zayyanar da fadar Aso Rock ta bayar, tace a mulkin shugaban, an sami ci gaba sosai tun daga 2015 ya zuwa yanzu, inda aka sami kama kudaden haram da aka handame, tara kudin gwamnati a waje daya watau TSA, da ma zubo manyan ayyuka
Rundunar sojojin Najeriya ta bakwai dake yaki da Boko Haram a Maiduguri tayi sabon kwamanda mai suna Birgediya Janar Bulama Biu biyo bayan maida shugaban rundunar Manjo Janar Ibrahim Yusuf da akayi zuwa hedikwatar rundunar a garin
Masu zafi
Samu kari