Latest
Alamu da kuma hasashe irin na masana siyasar jihar Zamfara sun bayyana cewa gwamnan jihar Abdul Aziz Yari na da burin tsayawa takarar waklin al’ummar Zamfara ta yamma a majalisar dattawa, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.
Mun samu rahoton cewa, Aisha Buhari, Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta kaddamar da wata sabuwar cibiyar tallafawa Mata ta Daura Grassroots Women Initiave, garin Daura dake jihar Katsina domin dogaro da kai.
Cikin 'yan kwanakin nan hukumar kula da muhali na jihar Kaduna (KEPA) ta yi gargadin cewa akwai yiwuwar samun ambaliyar ruwa a wasu sassan jihar inda ta gargadi wasu mutane da ke zaune a wasu unguwani su tashi daga gidajensu. Amba
Daya daga cikin yaran shahararren mai kudin nan na Najeriya biloniya Mohammed Indimi ta je shafinta na zumunta ta caccaki tsohon mijinta, Mohammed Babangida. Alamu sun nuna cewa matashiyar matar bata ji dadion yadda aka kwace yara
Wani sabon Kwamishinan yan sanda na hukumar jihar Benue, Okon Etim Ene ya fara aiki a hedkwatar rundunar dake Makurdi, babban birnin jihar. Kakakin rundunar yan sandan jihar, DSP. Moses Joel Yamu yace ya fara aiki a ranar Alhamis.
Dan majalisar wakilai daga jihar Kano, Abdulmumin Jibrin ya musanta rahotannin da ke yawo a kafafen yada labarai na cewa an samu baraka tsakanin mambobin majalisar wakilai na jam'iyyar APC. Honarabul Jibrin ya yi amfani da shafins
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito rikici ya kaure ne a tsakanin matasan akan wata budurwa da guda daga cikinsu ke so, inda a wannan rana na Dakwa ya bi Abubakar har gida, inda ya bukaci ya fito su dambace, fitowarsa keda wuya ya kai mas
NAIJ.com ta ruwaito mukaddashin kwamishinan Yansandan jihar, Ahmad Kwantagora ne ya sanar da haka, inda yace tun bayan bindige yan bindigan da Yansanda suka yi, hukumar ta baza komarta don farautar duk wasu masu aikata muggan laif
Tun bayan da Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi takawar mita 800 daga masallaci zuwa gidansa a lokacin bkin babban Sallah, mutane tare day an siyasa na ta tofa albarkatun bakunansu. Wasu yan siyasa na ganin zasu iya fiye da hakan
Masu zafi
Samu kari