Latest
Kungiyar Ohanaeze ta kafe kan cewar kama matan tamkar cin mutunci da take hakkinsu na 'yan kasa, suna masu kafa hujja da cewar gwamnatin tarayya ta zabi sasantawa da 'yan ta'addar kungiyar Boko Haram amma ta gaza yin haka ga 'yan
Bayan kwana da kwanaki rade-radi na yawo mun ji cewa Hukumar zabe na kasa watau INEC ta karyata maganar cewa ta ware makudan kudi har Naira Biliyan 6 domin ciyar da ‘Yan Sandan Kasar nan a zabe mai zuwa na 2019.
Mun ji cewa wani babban Hadimin Jonathan ya caccaki Sanata Kwankwaso bayan ya kai wa mai gidan na sa ziyara. Tsohon Gwamnan na Jihar Kano Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci Kwankwaso a shirin da yake yi na 2019.
Wani yaro mai shekaru 12 daga sansanin 'yan gudun hijira da ke Gwoza mai suna Subairu ya ce yana son ya zama soja idan ya girma kuma zai sadaukar da rayurwarsa ne wajen farautar mayakan Boko Haram. Subairu ya yi alkawarin cewa zai
Dan takarar shugabancin kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Sanata Ahmed Makarfi ya gargadi jam'iyyarsa ta PDP cewa dole su tsayar da dan takara mai nagarta da farin jini muddin suna son kayar da shugaba Muhammadu Buhari a zaben 2019.
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu cewa hukumar 'yan sanda ta jihar Enugu, ta fara gudanar da bincike kan mutuwar wani matashi dan shekaru 24 da ya kashe kansa bayan ya sha tabar wiwi ta yi ma sa karo.
Duniyar nan da muke ciki cike take da masu laifi manya da kuma kanana kamar dai yadda muka sani kuma muke gani a kusa da kuma nesa da mu. Yayin da wasu karamin laifi kamar na satar waya ko akuya ko ma kayan abinci kan kai mutum gi
Bayan tashi daga wani taro na shugabannin jam'iyyar a Awka, babban birnin jihar Anambra, jam'iyyar ta bayyana cewar ta mika kujerar takarar shugaban kasa ga yankin arewa sannan dan takarar mataimakin shugaban kasa zai fito daga ya
Ba da dadewa bane dai Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bar mahaifar sa ta garin Daura, a cikin jihar Katasina zuwa fadar mulkin sa dake a garin Abuja, babban birnin tarayya Abuja. Shugaba Buhari dai ya shafe akalla kwan
Masu zafi
Samu kari