Latest
Za ku ji cewa Jami'ar ilmi ta Ribas ta ba Jonathan lambar yabo a fagen siyasar Najeriya. Wannan Jami’a ta karrama tsohon Shugaban ne da kuma Mai dakin sa Patience Jonathan. Yanzu haka an sa wa wani dakin karatu sunan Matar.
Wasu Matasa masu kaunar Dan takarar gwamna jihar Kano karkashin inuwar tutar Jam'iyyar PDP Mal. Salihu Sagir Takai Sun Tuko keke daga Kauyen Kachako Cikin Karamar hukumar Takai don jaddada goyan bayansu ga takarar Takai a 2019.
Mun ji cewa tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabiu Kwankwaso yace sau 2 rak kadai ya taba shan kasa a siyasa tun da na ya fara takara. Kwankwasoya sha kasa a 2003 lokacin da ya nemi ya zarce a kan kujerar Gwamna da kuma 2014.
Kungiyar dake kare muradun shugaban kasa Muhammadu Buhari, G-23, ta ce kabilar Igbo ba zata sake yin dambarwar da tayi a zaben 2015 ba, inda ta zabi yin siyasar kabilanci mai maikon zaben cancanta, kamar dai yadda ta zabi tsohon..
Rahotannin da NAIJ.com Hausa ta samu yanzu, ya bayyana irin tashin hankalin da al'ummar garin Albasu dake karamar hukumar Kafur, jihar Katsina suka tsinci kansu a ciki, sakamakon ruwan sama da akayi kamar da bakin kwarya a garin..
Wata daya bayan sauya shekan Sanatan Rabi’u Musa Kwankwaso zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) daga All Progressives Congress (APC), rikici ya kunno kai cikin sashen jam’iyyar PDP a jihar Kano.Wannan rikici ya fara
Fitaccen jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya kara lashe gagarumar kyauta ta "Africa Magic viewers Awards 2018". Jarumin ya lashe kyautar ne saboda burgewar da shirin sa, Mansoor, ya yi. Ali Nuh
Gwamnoni na daga cikin 'yan siyasa da ake biya albashi mai tsoka a duk fadin duniya. Duk da kwaskwarimar da hukumar rabon arziki ta kasa (RMAFC) ta yiwa kunshin albashin gwamnonin Najeriya, hakan bai hana su zama 'yan siyasa dake
Kwararen dan jarida kuma marubuci, Dele Momodu, ya yi fashin baki kan dabarar da ya ce, shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki zai yi amfani da ita domin ya kayar da shugaba Muhammadu Buhari a babban zaben shekarar 2019. Kam
Masu zafi
Samu kari