Kannywood: Ali Nuhu ya kara lashe babbar kyauta

Kannywood: Ali Nuhu ya kara lashe babbar kyauta

- Shahararren jarumin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya kara lashe babbar kyauta

- Kamfanin gidan talabijin na Africa Magic ne suka bawa jarumin kyautar

- Jarumin ya samu kyautar ne bayan burgewar da shirin sa mai suna 'Mansoor' ya yi

Fitaccen jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya kara lashe gagarumar kyauta ta "Africa Magic viewers Awards 2018".

Jarumin ya lashe kyautar ne saboda burgewar da shirin sa, Mansoor, ya yi.

Ali Nuhu na fitowa a fina-finan Hausa da na kudancin Najeriya (Nollywood). Kazalika yana tsarawa, bayar da umarnin da rubuta labari.

Kannywood: Ali Nuhu ya kara lashe babbar kyauta
Ali Nuhu ya kara lashe babbar kyauta
Asali: Twitter

A wani labarin na Legit.ng, kun karanta cewar Kungiyar karuwan Najeriya (NANP) ta bayyana goyon bayanta ga takarar shugaban majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki, a zaben shugaban kasa na 2019.

DUBA WANNAN: Albashin gwamnoni, mataimakansu da kwamishinonin jihohin Najeriya

Kungiyar tayi kira ga daukacin 'yan Najeriya da su goyi bayan Saraki domin ya zama shugaban kasar Najeriya a zaben shekarar 2019.

Kungiyar na wadannan kalamai ne a jiya, Juma'a, ta bakin, Tamar Tion, shugabar kungiyar ta kasa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel