Latest

Takaitaccen tarihin marigayi Kofi Annan
Takaitaccen tarihin marigayi Kofi Annan
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A binciken da majiyar mu ta yi game da rayuwar tsohon shugaban majalisar dinkin duniya MDD, marigayi Mr Kofi Annan, za mu kawo muku takaitaccen tarihin rayuwar shi da kuma muhimman mukaman da ya rike a rayuwar shi...