Latest
Gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya ce shugaba Muhammadu Buhari mutumin kirki ne kuma yana da nagarta amma tsufa na kawo masa cikas wajen gudanar da ayyukansa a matsayinsa na shugaban kasa. Sai dai gwamna Tambu
Za ku ji cewa Majalisar dinkin Duniya ta fallasa asirin ‘Yan Boko Haram. Daga cikin hanyoyin akwai satar mutane da garkuwa da su. Majalisar dinkin Duniya ba ta jin dadin abubuwan da su ke faruwa a halin yanzu a Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana ranakun Talata, 21 ga watan Agusta, da Laraba, 22 ga watan Agusta a matsayin ranakun hutu domin murnar babbar salla (Eid-el-Kabir). Ministan harkokin ciki gida, Abdulrahman Dambazau, ne ya sanar da ha
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito wani rahoto mai cike ban mamaki har da sakin baki mun samu cewa, gwamnatin kasar Zambia dake yankin nahiyyar Afirka ta Kudu ta gudanar da kidayar adadin awakai daka fadin kasar.
Allah yayiwa mahaifiyar daya daga cikin jaruman Hausa fim Nafisa Abdullahi ta rasuwa. Mahaifiyar Nafisa ta rasu a ranar Talata a Abuja bayan fama da jinya. Jarumar tace har yanzu ta kasa gaskata rasuwar "Ina ma ace mafarki...
An gargadi shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Adams Oshiomole, da ya daina tunanin cewa APC na iya tsige shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki. Wani jigon jam’iyyar PDP a Delta ne ya fadi hakan.
Mambobin majalisar dokokin jihar Ogun biyar sun sauya sheka zuwa jam’iyyu uku a ranar Alhamis, 16 ga watan Agusta. Kakakin majalisar dokokin jihar, Mista Suraj Adekunbi, ya karanta wasikun sauya shekar yan majalisar a zaman yau.
Mahukunta a wata makarantar kwana mai zaman kanta dake a garin Durban, kasar Afrika ta Kudu da ake kira da Inanda Seminary ta sanar da korar wasu daliban ta mata biyu daga makarantar. Wannan hukuncin dai da makarantar ta yanke ta
Yayin da lokaci ke ta kara karatowa na tunkarar zabukan fitar da gwani a dukkanin jam'iyyu tare kuma da na zaben gama gari a shekara mai kamawa, 'yan siyasa suna ta tururuwar zuwa wajen manyan 'yan kasar nan domin neman tubarraki.
Masu zafi
Samu kari