Latest
Jam’iyyar PDP ta bayyana irin makukun bashin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jawowa Najeriya. PDP tace babu wani tsarin tattalin arziki na kirki da Shugaban kasa Buhari ya kawo sai dai kurum karbowa Najeriya bashi.
Za ku ji cewa Ambasada James Barka wanda ya taba zama Gwamna na rikon kwarya a Jihar Adamawa ya karyata rade-radin cewa ya fice daga Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya koma Peoples Democratic Party (PDP).
Akwai kwanaki kasa da 184 da suka rage domin tunkarar babban zaben shekarar 2019. Shin Ka/Kin shirya kuwa domin tunkarar wannan gagarumin zaben a matsayin Ka/Ki na dan kasa? Hanya ta farko da ya kamata ka fara bi domin ka samu...
Sai dai dayake lokacin sallar Isha’I ne yan bindigan suka yi kokarin afkawa kauyen, don haka babu jama’a sosai a waje, musamman maza, sai yan kadan, amma duk da haka sai da wadanda suke waje suka tari yan bindigan har saida suka s
Hamza Al-Mustapha tsohon dogarin marigayi tsohon shugaban Najeriya na mukin soja, Janar Sani Abacha, ya ce a shirye yake ya fito takarar shugabancin kasa a zaben shekarar 2019 muddin jama'ar Najeriya sun bukaci ya fito. Manjo Al-M
Za ku ga jerin ‘Yan takarar PDP a 2019 wadanda su ka hada da: Atiku Abubakar, Kwankwaso, Makarfi, Bukola Saraki, tsohon Shugaban Majalisar Wakilai wanda ya bar Jam’iyyar APC mai mulkin kasar Aminu Tambuwal yana cikin wannan sahu.
Alkaluman da aka fitar a makon nan sun nuna cewa kayan masarufi na rage tsada a Najeriya. Dama Shugaba Buhari ya bayyana cewa Shugaban Kasa Buhari yace abubuwa za su kara yin kyau nan gaba a Najeriya ganin yadda tattalin arziki.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Legas, Imohimi Edgal, ya ce an sallami jami'an hukumar shida saboda samunsa da aikata wasu manyan laifuka, yayin da aka rage ma wasu shida mukaminsu. Edgal ya ce a tsakanin watan Janairu zuwa Yulin sh
Wadannan gwamnoni wanda dukkaninsu daga yankin Arewacin Najeriya suka fito sun biya ilahirin ma’aikatansu albashin watan Agusta ne tun kafin karshen wata, don su yi bikin Sallah da zai kama a ranar 23 cikin jin dadi da walwala.
Masu zafi
Samu kari