Latest
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito wani rahoto mai cike ban mamaki har da sakin baki mun samu cewa, gwamnatin kasar Zambia dake yankin nahiyyar Afirka ta Kudu ta gudanar da kidayar adadin awakai daka fadin kasar.
Allah yayiwa mahaifiyar daya daga cikin jaruman Hausa fim Nafisa Abdullahi ta rasuwa. Mahaifiyar Nafisa ta rasu a ranar Talata a Abuja bayan fama da jinya. Jarumar tace har yanzu ta kasa gaskata rasuwar "Ina ma ace mafarki...
An gargadi shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Adams Oshiomole, da ya daina tunanin cewa APC na iya tsige shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki. Wani jigon jam’iyyar PDP a Delta ne ya fadi hakan.
Mambobin majalisar dokokin jihar Ogun biyar sun sauya sheka zuwa jam’iyyu uku a ranar Alhamis, 16 ga watan Agusta. Kakakin majalisar dokokin jihar, Mista Suraj Adekunbi, ya karanta wasikun sauya shekar yan majalisar a zaman yau.
Mahukunta a wata makarantar kwana mai zaman kanta dake a garin Durban, kasar Afrika ta Kudu da ake kira da Inanda Seminary ta sanar da korar wasu daliban ta mata biyu daga makarantar. Wannan hukuncin dai da makarantar ta yanke ta
Yayin da lokaci ke ta kara karatowa na tunkarar zabukan fitar da gwani a dukkanin jam'iyyu tare kuma da na zaben gama gari a shekara mai kamawa, 'yan siyasa suna ta tururuwar zuwa wajen manyan 'yan kasar nan domin neman tubarraki.
A ranar Alhamis ne wata kotu dake zamanta Magajin gari Kaduna, ta umarci wani mai suna Alhassan Abdullahi daya dunga bawa tsohuwar matarsa Zainab Shuaibu kudin abinci N12,000 duk wata. Shuaibu ta maka tsohon mijin nata a kotu...
Rahotanni sun kawo cewa wata matashiyar Musulma ‘yar kasar Sweden ta samu nasara a kotu kan wata tuhuma da ake yi mata. Ana dai tuhumarta ne da kin mika hannu ta yi musabaha da wani namiji a lokacin da aka yi mata jarabawar aiki.
Wani fitaccen malamin islama dake da'awar tarin ilimi musamman ma a fannin fitar da aljannu watau 'Ruqya' ya ce ya samu nasarar musuluntar da wani gangararren aljani a kasar Saudiyya. Shi dai malamin addinin da ake kra da Sheikh y
Masu zafi
Samu kari