Latest

Labarin wani mai shara da ya zama Direban jirgin sama
Labarin wani mai shara da ya zama Direban jirgin sama
Labarai
daga  Muhammad Malumfashi

Mun samu labarin wani Bawan Allah mai shara da yanzu ya zama babban matukin jirgin sama. Muhammad Abubakar ya fara samun albashi mai tsoka na N170, 000 a kowane wata don haka ya adana kudin sa ya je yayi kwas din tukin jirgi.