Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar hakura da yaki da cin hanci da rashawa da gwamnatinsa ke yi zai zama cin amana ga ‘yan Najeriya duk hakan ya jawo masa Karin makiya. Shugaba Buhari na wadannan kalamai ne a sakonsa
Yayin da ake ta shagulgulan Sallah babba a yau din nan, mun ga ya kamata mu lissafa maku jahohin da suka fi yawan musulmai a tarayyar Najeriya. Bikin sallah babba dai daya daga cikin bukubuwa ne da musulmai ke gudanarwa sau daya a
Mai taimakawa gwamna El-Rufa’i na Kaduna a kan harkokin tsaro, Kanal Yusuf Yakubu, ya shaidawa BBC Hausa cewar sun dauki wannan hawara ne domin gujewa afkuwar fitina. Kanal Yakubu ya kara da cewa wannan doka ba ta shafi hawan sall
Wani shaidar gani da ido ya bayyana cewar ‘yan bindigar sun isa garin da misalign karfe 1:00 na dare tare da yin harbin iska kafin daga bisani su bankara kofa su shiga gidan Faston. Yakubu Sabo, kakakin hukumar ‘yan sanda a jihar
Rahotannin da naij.com ta samu sun tabbatar mata da cewar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bar Abuja domin tafiya zuwa mahaifarsa, Daura, dake jihar Katsina inda zai yi bukukuwan sallah babba. A dazu ne naij.com ta sanar da ku
Tun farko dai hukumar dake kula da kwallon kafa ta duniya (FIFA) ce ta bawa Najeriya wa’adi da zai kare yau Litinin da misalign karfe 12:pm na rana don samar da matsaya ga rikicin shugabancin NFF da taki ci ta ki cinyewa
Mai gabatar da kara Sajan Hamen Donald, ya bayyanawa kotu cewa Rebbecca Daniel wadda suke zaune a anguwa daya da wanda ake karar ta kawo karar su ne ga ofishin ‘yan sanda dake yankin Mararaba a ranar bakwai ga watan Agustan da muk
Yayinda mahajjata suka kammala hawan dutsen Arafah a yau Litinin, 9 ga watan Dhul Hijjah 1439, Musulmai a fadin duniya zasu yi shagalin Sallar Idi gobe Talata, 10 ga watan wanda yayi dai-dai da 21 ga watan Agusta, 2018.
Mun ji labari cewa wani babban ‘Dan APC a Katsina ya sauya sheka ya koma PDP bayan an yi watsi da shi. Shehu Inuwa Imam yace Jam’iyyar APC ba ta ga kokarin da yayi a 2015 ba don haka ya fice ya koma PDP inda ya fi wayo.
Masu zafi
Samu kari