Latest

Hotunan yadda ake aikin Hajjin bana a filin Arfa
Hotunan yadda ake aikin Hajjin bana a filin Arfa
Labarai
daga  Aisha Musa

A yau Litinin, 20 ga watan Agusta ne Musulmai fiye da miliyan biyu daga sassa daban-daban na duniya ke hawan Arfa, inda za su shafe ranar suna gudanar da ibada da neman gafara ga Allah (SWT). Wadanda suke da iko suna hawa dutse.